logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya isa Kazakhstan inda ya fara ziyarar aiki

2022-09-14 17:15:54 CMG Hausa

A yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Nur-Sultan, fadar mulkin kasar Kazakhstan, ta jirgin sama, inda ya fara ziyarar aiki a kasar. (Bello Wang)