logo

HAUSA

Xi ya wallafa kasidu a kafafen yada labaran kasashen Uzbekistan da Kazakhstan

2022-09-13 20:48:14 CMG Hausa

A jajibirin ziyarar aiki a jamhuriyar Uzbekistan da Jamhuriyar Kazakhstan, da kuma halartar taron majalisar shugabannin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) karo na 22, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya wallafa wasu kasidu da ya sanya hannu a kansu a kafafen yada labaran kasashen biyu, inda yake fatan samun kyakkyawar makoma ga dangantakar dake tsakanin Sin da kasashen biyu. (Ibrahim)