logo

HAUSA

Xi zai halarci taron shugabannin kasashe mambobin SCO karo na 22

2022-09-12 15:45:04 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron majalisar shugabannin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai wato SCO karo na 22 da za a gudanar a birnin Samarkand na kasar Uzbekistan tsakanin ranakun 14 zuwa 16 ga wannan wata, kuma zai kai ziyarar aiki a kasashen Kazakhstan da Uzbekistan, bisa gayyatar da shugabannin kasashen biyu suka yi masa. (Jamila)