logo

HAUSA

Xi ya taya Sarki Charles III murnar hawa karagar mulkin Burtaniya

2022-09-11 19:58:42 CMG Hausa

 

Yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga sarki Charles na uku, bisa nasarar da ya samu ta zama sarkin Burtaniya.(Ibrahim)