logo

HAUSA

Za a wallafa bayanin Xi Jinping dangane da dabarun raya kasa

2022-08-31 15:38:19 CMG Hausa

Mujallar Qiu Shi ta kasar Sin, za ta wallafa wani muhimmin jawabin da shugaba Xi Jinping na kasar ya gabatar, dangane da dabarun raya kasar Sin, a sabon matakin da ake ciki, a cikin kwafinta na gobe 1 ga watan Satumban bana. (Bello Wang)