logo

HAUSA

Tomas Bach ya taya CMG murna

2022-08-31 15:40:32 CMG Hausa

Tomas Bach, shugaban kwamitin wasannin Olympics na duniya, ya aike da wasika zuwa ga babban rukunin gidan rediyo da telabijin na kasar Sin CMG, a jiya Talata, inda ya taya shi murnar samun izinin watsa shirye-shiryen telabijin game da gasar Olympics da za ta gudana a birnin Paris na kasar Faransa a shekarar 2024. (Bello Wang)