logo

HAUSA

An fara taron musayar bidiyo tsakanin Sin da Rasha a birnin Beijing

2022-08-26 21:11:21 CMG Hausa

Yau ne, aka bude taron musayar fina-finan bidiyo na kasar Sin da Rasha, wanda babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) da ofishin jakadancin kasar Rasha dake jamhuriyar Jama'ar kasar Sin suka shirya tare a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, tare da kaddamar da watsa shirye-shirye ta yanar gizo da kuma shirye-shiryen da aka nada. (Ibrahim)