logo

HAUSA

Xi Jinping ya aike da sakon jaje ga firaministan Japan

2022-08-22 19:23:58 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sako a yau Litinin domin jajantawa firaminstan Japan Fumio Kishida saboda kamuwa da ya yi da cutar COVID-19. (Fa’iza)