logo

HAUSA

Yadda ake girbin dankalin Hausa

2022-08-16 11:33:36 CMG Hausa

Yadda ake girbin dankalin Hausa a lardin Hebei da ke arewacin kasar Sin, inda a cikin ‘yan shekarun baya, hukumar wurin ke kokarin sa kaimi ga manoman wurin su noma wannan nau’in amfanin gona, don kara kudin shigarsu.(Lubabatu)