logo

HAUSA

Shugaba Xi ya amsa wasikar dalibai da malaman wata makarantar Malta

2022-08-09 20:01:16 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya amsa wasikar da dalibai, da malaman makarantar sakandare ta St. Margaret dake kasar Malta suka rubuta masa, cikin martanin da ya aike ga malamai da daliban kwalejin, shugaban na Sin ya karfafa gwiwar matasan kasar Malta, da su shiga a dama da su a dukkanin harkokin musayar al’adu tsakanin Sin da Malta. (Saminu Alhassan)