logo

HAUSA

Ra'ayi Riga: Ziyarar Pelosi a Taiwan ta jefa duniya cikin wani yanayi na rashin zaman lafiya

2022-08-06 20:35:44 CRI

Alhaji Adamu Fanda, tsohon ma'ajin jam'iyyar APC ta kasar Najeriya, ya ce ziyarar da shugabar majalisar wakilai ta kasar Amurka Nancy Pelosi ta yi a yankin Taiwan na kasar Sin, wani abu ne da yake neman jefa duniya cikin wani yanayi na rashin zaman lafiya. (Bello Wang)