logo

HAUSA

Rundunar sojan kasar Sin ta gamsu da sakamakon atisayen soja da ta yi a yankin teku dake gabashin zirin Taiwan

2022-08-04 14:09:04 CMG Hausa

Da misalin karfe 1 na yammacin yau ne, rundunar ’yantar da jama’ar kasar Sin dake gabashin kasar, ta kaddamar da harbe-harbe daga nesa yayin atisayen soja kan yankin teku dake gabashin zirin Taiwan.

Rahotanni na cewa, rundunar ’yantar da jama’ar kasar Sin, ta gudanar da muhimmin atisayen sojan ne daga karfe 12 na ranar yau Alhamis zuwa karfe 12 na ranar 7 ga watan Agusta. (Maryam)