logo

HAUSA

Yadda masu nazarin kayayyakin tarihi suka gano wata busasshiyar gawar ‘yar kasar Masar ta zamanin da

2022-07-29 21:27:28 CMG Hausa

Yadda masu nazarin kayayyakin tarihi na kasar Poland suka gano wata busasshiyar gawar ‘yar kasar Masar ta zamanin da tana dauke da juna biyu, ana zaton ta mutu ne sakamakon cutar sankara. Masu nazarin na fatan binciken nasu zai taimaka ga ci gaban ilmin cutar sankara ta hanyar nazarin busasshiyar gawar.(Kande Gao)