logo

HAUSA

Mujallar Qiu Shi, ta wallafa wata muhimmiyar mukalar Xi

2022-07-16 20:11:48 CMG Hausa

Mujallar Qiu Shi ta kasar Sin, ta wallafa wata muhimmiyar mukalar shugaba Xi Jinping na kasar a yau Asabar, mai taken “Ingiza nazari mai zurfi kan tarihin wayewar Sinawa, karfafa la’akari da tarihi da yakini da al’adu”. (Fa’iza Mustapha)