logo

HAUSA

Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin aiwatar da manufofin JKS a Xinjiang

2022-07-15 20:06:20 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin aiwatar da cikakkun manufofin JKS a jihar Xinjiang, domin cimma nasarar jagorancin jihar a sabon zamani, matakin da a cewarsa zai haifar da daidaito, da yanayin tsaro mai dorewa da ake da buri.

Shugaba Xi, ya yi wannan tsokaci ne yayin da yake rangadi a jihar ta  Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kan ta, dake arewa maso yammacin kasar Sin, tsakanin ranekun Talata zuwa Juma’ar nan. (Saminu)