logo

HAUSA

Kudin shigar Sin a watanni 6 na farkon bana ya karu da kaso 3.3

2022-07-14 19:43:34 CMG Hausa

Ma’aikatar harkokin kudi ta kasar Sin, ta bayyana a yau Alhamis cewa, kudin shigar da kasar ta tara cikin watanni 6 na farkon bana, ya kai yuan triliyan 10.2, kwatankwacin dala triliyan 1.56, adadin da ya karu da kaso 3.3, bayan an fitar da rarar da aka mayarwa masu biyan harajin. (Fa’iza Mustapha)