logo

HAUSA

Yau rana ce ta wasan badminton ta duniya ta farko

2022-07-05 16:43:39 CMG Hausa

Bisa labarin da hadaddiyar kungiyar wasan badminton ta kasa da kasa wato BWF ta bayar a shafinta na internet, an ce, yau ranar 5 ga watan Yuli, rana ce ta wasan badminton ta duniya ta farko. Kungiyar BWF ta shirya harkoki daban daban. Masu karatu, ko kun san wadannan 'yan wasan badminton? (Tasallah Yuan)