logo

HAUSA

Amsoshin Wasikunku: SAI DAI KARE YA MUTU DA HAUSHIN KURA

2022-07-04 09:23:14 CMG Hausa

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Fa'iza Muhammad Mustapha ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.