logo

HAUSA

Peng Liyuan ta ziyarci cibiyar wasannin kwaikwayo na gargajiyar kasar Sin da ke yankin al'adun West Kowloon ta Hong Kong

2022-07-01 19:05:41 CMG Hausa

A yammacin jiya Alhamis, Madam Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta ziyarci cibiyar wasannin kwaikwayo na gargajiyar kasar Sin, wadda ke yankin al'adun na West Kowloon, a yankin musamman na Hong Kong, don fahimtar halin wurin, da yadda yake samun ci gaba, inda ta kuma tattauna da ma'aikatan wurin. (Mai fassara: Bilkisu Xin)