logo

HAUSA

An shirya gagarumin bikin murnar dawowar yankin Hong Kong karkashin ikon kasar Sin

2022-07-01 10:43:23 CMG HAUSA

 

Yau Juma’a 1 ga watan Yuli ne, aka shirya gagarumin bikin murnar cika shekaru 25 da dawowar yankin Hong Kong karkashin ikon kasar, kana bikin kama aikin jami’an sabuwar gwamnatin yankin a cibiyar taro ta Hong Kong. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci taron, kuma zai gabatar da jawabi. (Amina Xu)