logo

HAUSA

Yang Jiechi ya kaddamar da ziyara kasashen Pakistan da Hadaddiyar Daular Larabawa da Zimbabwe da Mozambique

2022-06-29 21:58:36 CMG Hausa

Bisa goron gayyatar da gwamnatocin kasashe hudu suka ba shi, wadanda suka hada da Pakistan, da Hadaddiyar Daular Larabawa, da Zimbabwe da Mozambique, memban ofishin siyasa na kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, wanda kuma shi ne babban darektan ofishin kwamitin kula da harkokin waje na jam’iyyar kwaminis Yang Jiechi, zai ziyarci kasashen hudu, tun daga yau 29 ga watan Yuni har zuwa ranar 4 ga watan Yuli. (Murtala Zhang)