Shugaba Xi Jinping zai halarci bikin murnar cika shekaru 25 da dawowar yankin Hong Kong gida
2022-06-25 20:40:53 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin murnar cika shekaru 25 da dawowar yankin Hong Kong karkashin mulkin kasar Sin, kana zai halarci bikin rantsar da gwamnatin yankin karo na 6. (Bello Wang)