logo

HAUSA

Sin: Yara Da Matasa Na Matukar Sha’awar Wasan Zamiya da Katako Mai Taya

2022-06-21 08:05:50 CMG Hausa

Ranar 21 ga watan Yuni, rana ce ta wasan zamiya da katako mai taya ta duniya. Yanzu haka akwai yara da matasa masu tarin yawa wadanda ke wannan wasa a tituna, manyan filaye, wuraren shan iska da dai sauransu. Wasan zamiya da katako mai taya ya zama sabuwar al’ada a biranen kasar Sin. (Tasallah Yuan)