logo

HAUSA

Xi ya yi kira a hada gwiwa don yaki da rashawa

2022-06-19 20:53:14 CMG Hausa

Xi Jinping, sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, a yammacin ranar Juma’a ya jagoranci zama na 40 na taron tattaunawar hukumar siyasa na kwamitin tsakiyar jam’iyyar, domin tattauna batutuwa dake shafar yadda za a tabbatar jami’an gwamnati ba su samu wata damar ta’ammali ko nuna sha’awar aikata rashawa ba.(Ahmad)