logo

HAUSA

An kammala jarrabawar shiga jami’a a wasu yankunan kasar Sin

2022-06-09 10:50:03 CMG Hausa

Jiya Laraba, aka kammala jarrabawar shiga jami’a a wasu yankunan kasar Sin. Ga yadda dalibai suka fita daga makarantu cikin matukar farin ciki. (Maryam)