logo

HAUSA

Shugbannin Sin Da Georgia Sun Aikawa Juna Sakonnin Murnar Cika Shekaru 30 Da Kulla Huldar Diplomasiyya A Tsakaninsu

2022-06-09 15:35:31 CMG HAUSA

Yau Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwararsa ta kasar Georgia madam Salome Zourabichvili, sun aikawa juna sakonnin murnar cika shekaru 30 da kulla huldar diplomasiyya a tsakanin kasashen 2. (Tasallah Yuan)