logo

HAUSA

Ga yadda rundunar sojin Rasha ta ci gaba da bude wuta da makaman igwa a inda sojojin Ukraine suke taruwa ko suke adana makaman soja

2022-06-06 14:09:49 CMG Hausa

Ga yadda rundunar sojin Rasha ta ci gaba da bude wuta da makaman igwa a inda sojojin Ukraine suke taruwa ko suke adana makaman soja, da wuraren ba da umarni da cibiyoyin sadarwa na rundunar sojin Ukraine a ranar 31 ga watan Mayu. (Sanusi Chen)