Shagulgulan murnar ranar yara ta duniya
2022-05-31 16:46:14 CMG Hausa
A gabanin ranar yara ta duniya, an gudanar da shagulgula a sassa daban daban na kasar Sin, ta yadda yara za su yi bikin ranar cikin murna da walwala.(Lubabatu)