logo

HAUSA

Shugaba Xi Ya Gana Da Sabon Kantoman Yankin HK

2022-05-30 19:53:17 CMG HAUSA

A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da sabon zababben kantoman yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin John Lee a nan birnin Beijing.

John Lee, ya zamo kantoman yankin musamman na Hong Kong na 6, bayan lashe zaben ranar 8 ga watan nan na Mayu, zai kuma kama aiki a ranar 1 ga watan Yulin shekarar nan.  (Saminu)