logo

HAUSA

Xi ya gana da wakilai kan ayyukan da suka shafi kula da korafe-korafen jama'a

2022-05-26 21:09:45 CMG Hausa

Jiya ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da wakilan taron kasa, kan ayyukan da suka shafi kula da korafe-korafen jama'a. (Ibrahim)