logo

HAUSA

Sin ta bukaci Amurka ta amince da ci gaban kasar Sin cikin lumana

2022-05-26 19:37:55 CMG Hausa

 

Mai magana da yawun ma'aikatar tsaron kasar Sin Wu Qian, ya shaidawa wani taron manema labarai Alhamis din nan cewa, kasarsa ta bukaci Amurka da ta amince da ci gaban kasar Sin cikin lumana yadda ya kamata, don inganta alakar kasashen biyu da ma zaman lafiyar duniya. (Ibrahim)