logo

HAUSA

Shugaba Xi ya gana da jarumai abin koyi daga tsarin tsaron jama'a

2022-05-25 19:37:53 CMG Hausa

Larabar nan ne, a babban dakin taron jama'a dake nan birnin Beijing, fadar mukin kasar Sin, shugaban kasar ta Sin Xi Jinping ya gana da wakilan wani taro, inda ya yabawa jarumai wadanda ke zama abin koyi daga tsarin tsaron jama'a. (Ibrahim)