logo

HAUSA

Yadda sojojin rundunar bataliya 1730 ta Ukraine dake Azov suka mika wuya ga rundunar sojin Rasha

2022-05-23 08:37:49 CMG Hausa

Yadda sojojin rundunar bataliya 1730 ta Ukraine dake Azov suka fito daga masana’antar karafa ta Azovstal dake garin Mariupol na jihar Donetsk ta Rasha, kana suka mika wuya ga rundunar sojin Rasha a ran 19 ga watan Mayu.  (Sanusi Chen)