logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya tattauna da shugaban Philippines mai jiran gado

2022-05-18 15:49:33 CMG HAUSA

 

Da safiyar yau Laraba 18 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna ta wayar tarho da shugaban kasar Philippines mai jiran gado, Ferdinand Romualdez Marcos, inda ya sake taya shi murnar zama shugaban kasar Philippines. (Tasallah Yuan)