logo

HAUSA

Xi Jinping ya bayyana fatan alheri ga daukacin matasan kasar Sin

2022-05-10 19:58:41 CMG HAUSA

Yadda aka shirya babban taron murnar cika shekaru 100 da kafuwar kungiyar matasan kwaminis ta kasar Sin ko CCYL a takaice a birnin Beijing Talarar nan da safe, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana fatan alheri ga daukacin matasan kasar Sin.