logo

HAUSA

AP News:Annoba ta samar da tarin bayanai masu yawan gaske dake nunawa karara cewa bangarorin al’ummu da dama a Amurka sun fuskanci tsananin bala’in annobar

2022-05-10 16:10:01 CMG HAUSA

AP News:Annoba ta samar da tarin bayanai masu yawan gaske dake nunawa karara cewa bangarorin al’ummu da dama a Amurka sun fuskanci tsananin bala’in annobar. Sama da mutane 700,000 da cutar ta kashe, kashi 65 bisa 100 tsoffi ne. Adadin mazan da suka mutu ya zarce na mata. Fararen fata su ne adadi mafi yawa na mutanen da suka mutu, sai dai har yanzu, kamarin cutar ya fi ta’azzara a kan bakaken fata. (Ahmad)