logo

HAUSA

Xi Jinping: iyali shi ne muhimmin ginshikin al’umma

2022-05-08 15:45:00 CMG HAUSA

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba fada cewa, “iyali shi ne muhimmin ginshikin al’umma, kuma makarantar farko da dukkanmu muka halarce ta a rayuwarmu.", wanda shi ne ya saita tunanin Xi game da iyalinsa da kuma kasarsa, kuma shi ne tushen samun hikimomin jagorancin kasa.