logo

HAUSA

An gudanar da taron majalisar kula da tattalin arziki da zaman takewa ta Sin da Afrika

2022-05-07 21:26:22 CMG Hausa

An gudanar da taron karawa juna sani na majalisar kula da tattalin arziki da zaman takewa ta Sin da Afrika ta kafar bidiyo. Taken taron wanda aka yi a jiya shi ne “ Hadin gwiwar Sin da Afrika domin shawo kan sauyin yanayi da ci gaba da ingnata ci gaba mai dorewa”.