logo

HAUSA

Za a daga gasar wasannin motsa jiki ta Asiya a birnin Hangzhou

2022-05-06 15:50:42 CMG Hausa

 

Babban sakataren kwamitin kula da wasannin Olympics na kasashen Asiya ya sanar a yau Jumma’a 6 ga wata, cewar za a daga lokacin gasar wasannin motsa jiki ta kasashen Asiya, wadda aka tsara yinta daga ranar 10 zuwa 25 ga watan Satumban bana, sa’annan za a sanar da sabon lokacin a nan gaba. (Kande Gao)