logo

HAUSA

Dalilin da ya sa salon Amurka na yaki da annoba ya zamo mummunan matakin kare hakkin bil adama

2022-05-06 20:37:47 CMG Hausa

Kafar watsa labarai ta NBC dake Amurka, ta bayyana cewa, yaduwar cutar COVID-19 a Amurka, ya kai wani sabon matsayi mai muni, inda adadin mutanen da suka rasa rayuka sakamakon harbuwa da annobar ya zarta mutum miliyan 1.

Duk da kasancewar ta kasa mafi karfin fada a ji a duniya, ko me ya sa Amurka ta kasance ta farko a duniya da ta gaza shawo kan wannan annoba? Amsar ita ce sanya bukatar kashin kai sama da rayuwar bil adama, da mayar da manufar danniya sama da kare hakkin dan Adam.

Wata kila hakan ne dalilin da ya sanya salon yaki da annobar a Amurka, ya kasance mummunan matakin kare hakkin bil adama. (Saminu)