logo

HAUSA

Kasar Koriya ta arewa ta shirya bikin faratin soja

2022-05-02 11:13:08 CMG Hausa

A daren ranar 25 ga watan Afirlu, kasar Koriya ta arewa ta shirya bikin faratin soja a filin Kim Il Sung dake birnin Pyongyang domin murnar cika shekaru 90 da kafuwar rundunar sojin ’yantar da kasar Koriya ta arewa. (Sanusi Chen)