logo

HAUSA

Ranar kwadago: Xi ya bukaci ma’aikata da su kara zage damtse wajen cimma manyan nasarori

2022-05-02 15:04:50 CMG Hausa

Albarkacin bikin ranar ma’aikata da ake gudanarwa a duk ranar 1 ga watan Mayu, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da sakon gaisuwa da fatan alheri ga daukacin sassan ‘yan kwadagon kasar Sin.

Cikin sama da shekaru 10 da suka gabata, shugaba Xi ya sha jinjinawa kwazon ma’aikata, dake kan gaba wajen ba da hidimomin da al’ummar Sinawa ke matukar bukata. (Saminu)