logo

HAUSA

Xi Jinping ya aikewa shugaban Kenya sakon ta’aziyya

2022-05-01 20:19:32 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon ta’aziyya ga shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta, bisa rasuwar tsohon shugaban kasar Kenyan Emilio Mwai Kibaki.(Ahmad)