logo

HAUSA

Xi ya bukaci a yi dukkan mai yiwuwa na ceto wadanda suka makale sanadiyyar rushewar wani gini

2022-04-30 21:12:52 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayar da umarnin yin dukkan mai yiwuwa na ceto wadanda suka makale bayan rushewar wani gini jiya a Changsha, babban birnin lardin Hunan. (Fa’iza Mustapha)