logo

HAUSA

Rosie Thundercliffe-Boughton na da wata larurar gashi

2022-04-28 14:49:41 CMG Hausa

Rosie Thundercliffe-Boughton, mai shekaru 3 da haihuwa, na da wata larurar gashi, wadda ke sa gashin ta matukar bushewa, ta yadda hakan ke sa a ga gashin ya bushe, da yanayi mai wahalar da ita wajen kula da shi. Salon gashinta kuwa ya yi kama da na shahaharren mawaki ROD STEWART.