logo

HAUSA

Xi Jinping ya aike da sakon murnar cika shekaru 50 da samar da kwayar maganin Artemisinin don gina lafiyar al’umma

2022-04-25 11:37:33 CMG Hausa

A yau 25 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon wasika don taya murnar cika shekaru 50 da samar da kwayar magani ta Artemisinin da dandalin kasa da kasa na tallafawa gina lafiyar al’umma. (Ahmad)