logo

HAUSA

An zabi Xi Jinping a matsayin wakilin babban taron wakilan JKS na 20

2022-04-22 20:17:11 CMG Hausa

A yau Juma’a ne aka zabi shugaban kasar Sin Xi Jinping da babban rinjaye, a matsayin wakilin babban taron wakilan JKS karo na 20, yayin babban taron ‘ya’yan jam’iyyar na lardin Guangxi.  (Saminu)