logo

HAUSA

Ana ci gaba lalube bayan ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 443 a Afrika ta kudu

2022-04-18 15:33:36 CMG Hausa

Adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar ruwa a lardin KwaZulu-Natal na kasar Afrika ta kudu, ya karu zuwa 443, babban jami’in lardin ya bayyana a taron manema labarai jiya Lahadi cewa, har yanzu akwai karin mutane 63 da ba a ji duriyarsu ba. (Ahmad)