logo

HAUSA

Sana'ar kiwon shanu a lardin Yunnan

2022-04-18 08:04:52 CMG Hausa

Yadda ake kiwon shanu ke nan a gundumar Weishan dake lardin Yunnan na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar mazauna wurin. (Murtala Zhang)