logo

HAUSA

Xi ya duba ayyuka a Wuzhishan na lardin Hainan

2022-04-12 15:39:29 CMG Hausa

A jiya Litinin shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin tsakiyar JKS Xi Jinping, ya ziyarci birnin Wuzhishan na lardin Hainan, inda ya duba yadda ayyuka ke gudana a birnin. (Saminu)